Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Tag: Aure

IMG 004831 10426 1775778520804
Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

Alfijir Labarai Na Gayyatarku Daurin Auren Yar Mal Ahmad Tukur D/iya Na Jami’ar Bayero Kano A Yau Juma’a

Posted onApril 10, 2026April 10, 2026

Iyalan Marigayi Alhaji Muhammad Tukur Durumin iya danaMarigayi Khadi Abubakar Jakada Na gayyatar ƴan uwa da abokan arziki zuwa halartar ɗaurin auren ƴaƴansu Amarya Khadija …

FB IMG 1775145890592
Ganduje, Labarai

Tsohon Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje Na Gayyatarku Ɗaurin Auren Yar Ganinsa Hussaini Ganduje

Posted onApril 2, 2026April 2, 2026

Amadadin iyalan Dr. Abdullahi Umar Ganduje PhD.CON shugaban hukumar tashi da sauka na jiragen sama(FAAN) Na Gayyatar yan’uwa da masoya da kuma abokan arziki zuwa …

IMG 20260402 WA0685
B U K Kano, Labarai

Alfijir Labarai Na Gayyatarku Ɗaurin Auren Yar Farfesa Yakubu Azare Na Jami’ar Bayero Kano

Posted onApril 2, 2026April 2, 2026

PROF. YAKUBU MAGAJI AZARE FNITI, FCAL, FLAN, MNAL na gayyatar yan uwa da abokan arziki zuwa ɗaurin Auren Yarsa Amarya Sha Guda Zainab Yakubu Azare …

IMG 155207 17126 1768661548486
Addini, Labarai

Alfijir Labarai Na Gayyatarku Auren Ya’yan Dr Abubakar Madatai Mai Ashafa Mata Guda 2

Posted onJanuary 17, 2026January 17, 2026

Iyalan Marigayi Sheikh Mal. Ahmad Mai Ashafa Agadasawa Gidan Marigayi Alh. Mal. Sani Ahmad Mai Ashafa Madatai (Mal. Ashi) Suna Farin Cikin Gayyatar yan uwa …

1003025265
Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

Muna gabatar muku da manhajar haɗin aure a tsarin Musulunci ta zamani wato Zawaj Africa kyauta

Posted onNovember 22, 2025November 22, 2025

Zawaj Africa manhaja ce da babu irin ta, wajen haɗin aure bisa tsari tsaftatacce kuma tacecce, wanda yan kishin musulunci da al’adun Hausa suka yi …

Alh Nura
Addini, Labarai

Alfijir Labarai Na Gayyatarku Daurin Auren Nura Shu’Aibu (Zaki) Ranar Lahadi

Posted onDecember 21, 2024December 21, 2024

Iyalan Alh Shu’aibu Ibrahim Master (Gyadi Gyadi) Dana Alh Tjijjani Abubakar Gonge Barno State Na farin cikin gayyatar yan uwa da abokanan arziki daurin auren …

Barr Muhammad Sani
Addini, Labarai

Alfijir Labarai Na gayyatarku Daurin Auren Yar Daya Daga Cikin Shugabanninta Barr Muhammad Sani Ranar Asabar

Posted onDecember 20, 2024December 20, 2024

Iyalan Barr Barr.Muhammad Sani Yunusa Dana Marigayi Alh. Idris Abdullahi Na farin cikin gayyatarku daurin auren yayansu Zankadediyar AmaryaZainab Muhammad Sani 〔Muhibba] Da Arushin AngoAbdullahi …

Alfijir Copy
Addini, Labarai

Sharhi Kan Littafin Sirri Kwanciyar Hankali Mijinki A Jakark! Matarka A Aljihunka! Na Malama Aisha Aminu Ahali

Posted onSeptember 30, 2024September 30, 2024

Littafin sirrin kwaciyar hankali Mijinki a jakarki matarka a aljihunka  littafine da zai haska muku fitila dan ganin hanyar da ya dace kubi domin samun …

B6
Lafiya

Alfijir Labarai Na Gayyatarku Daurin Auren Zainab (Yar Zainah)

Posted onSeptember 15, 2024September 15, 2024

Iyalan Alh Sa’ad Muhammad Yaro Gadon-Kaya Dana Marigayi Alh Baban Yaya Hanga Na farin Cikin Gayyatarku Daurin Auren Yayan su. Zainab Sa’ad (Yar Zainah) Da …

Sayyada Fantimoti
Addini, Labarai

Labari Mai Dadi! Alfijir Labarai Na Gayyatarku Daurin Auren Haj Maryam Fantimoti (Maman Mawaka)

Posted onSeptember 6, 2024September 6, 2024

Iyalan Marigayi Alh Sale Muhd Hadeja Dana Alh Jibrin Muhd Hotoro Na farin Cikin Gayyatarku Daurin Auren Yayan su AmaryaHaj Maryam Sale Fantimoti (Maman Mawaka) …

IMG 20240730 WA1609
Addini, Labarai

Yadda Aka Gudanar Da Shagalin Bikin Aure Mai Cike Ta’ajibi A Kano.

Posted onJuly 31, 2024July 31, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Kamar yadda aka saba a duk lokacin bikin shagali, akan ci a sha, sannan asha shagali ta hanyar gayyato mawaka don …

IMG 20240719 WA0003
Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

Alfijir Labarai Na Gayyartu Daurin Auren Yar Hon Aminu Dansani

Posted onJuly 19, 2024July 19, 2024

Hon Aminu Umar Dansani Shugaban Gidauniyar Tallafawa Al’umma Tav Amintattun Juna Kuma Kakakin Watsa Labarai Na Kungiyar Masu Motorcin Sufuri (NARTO) Reshen Jihar Kano Na …

Screenshot 20240705 182022 Chrome
Kano, Labarai

Rainin Hankali! Barawo ya sace Sadaki ana shirin daurin aure a Kano

Posted onJuly 5, 2024July 5, 2024

Wani barawo da ba a kai ga gano shi ba ya sace sadaki a aljihun wakilin Ango a yayin daurin aure a masallacin Juma’a na …

FB IMG 1707316009049
Labarai, Majalisar Dattijai

Mataimakin Shugaban Majalisar Dattijai Sanata Barau I Jibrin Maliya Na Gayyatarku Daurin Auren Yayansu

Posted onFebruary 7, 2024February 7, 2024

Iyalan Shugaban Ma aikatan Ofishin Mataimakin Shugaban Majalisar Dattijai Farfesa Muhammad Ibn Abdallah Na Farin Cikin Gayyatarku Daurin Auren Yarsa. Zankadediyar AmaryaSumayya Muhammad Ibn Abdallah …

Kotu, Labarai

Wata Mata Ta Nemi Kotu Ta Raba Aurensu Kan Rashin Kula Da Lakada Dukan Kawo Wuƙa

Posted onMarch 17, 2023

Alfijr ta rawaito Wata mata ƴar kasuwa,  Tawakalitu Olayiwola ta kai karar mijinta Ganiu Olayiwola kotu dake Mapo Grade A a Ibadan domin ta raba …

Kotu, Labarai

Wani Miji Ya Nemi Matarsa Ta Bashi Miliyan 10, Kafin Ya Saketa A Kano

Posted onFebruary 14, 2023February 14, 2023

Alfijr ta rawaito wata amarya mai suna Fatima Bashir Khalil wadda aka fi sani da ‘Yar Albarka ta bayyana a gaban wata shari’ar shari’ar jihar …

© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab