Kungiyar Amintattun Juna Humanitarian Forum na farin cikin gayyatarku zuwa wajen taron maulidin shugabanmu ANNABI MUHAMMAD SALLALLAHU ALAIHI WASALLAMA da ta saba yi duk shekara.
Za a gudanar da wannan bikin ranar Lahadi 27th October 2024.
Da misalin ƙarfe 4:00 na yamma
Za a gabatar da shi a ofishin yan jaridu na Kano NUJ a cikin gidan abincin Amingo Restaurant, Kusa da Marhaba Cinema Farm Center Kano
Masu gayyata shuwagabanni kungiyar
Allah ya bar mu da soyayyar Annabinmu shugaba Sallallahu alaihi Wasallama ameen.
Domin samun sauran shirye shiryenmu zaku iya biyo mu ta wannan shafukan👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇
https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj