Kungiyar Amintattun Juna Humanitarian Forum na farin cikin gayyatarku zuwa wajen taron maulidin shugabanmu ANNABI MUHAMMAD SALLALLAHU ALAIHI WASALLAMA da ta saba yi duk shekara. …
Tag: Alfijir Labarai
A wani bangare na bikin kaddamar da sabon sashin kula da hakora, asibitin kwararru na Best Choice ya kaddamar da shirin kula da hakora kyauta …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda Gwamnatin jihar Kano ta ci gaba da rushe gine-ginen da ke cikin filin Masallacin Idi na Ƙofar Mata. Motocin Rusau …
Daga Amina magaji Muhammad Alfijir Labarai ta rawaito wata rigima ta barke tsakanin masu shaguna da matasa (yan Daba) masu dibar ganima a makarantar chiranchi …
Alfijir Labarai ta rawaito Gwamnatin jihar Kano ta cigaba da rushe gine-ginen da akai ba bisa ka’ida ba. An rushe gine-ginen da ke filin wasa …