Alh Idris Ɗan Iliyasu Satame ya kaiwa Dr Alh Bello Badejo ziyarar girmamawa a gidansa

IMG 20241113 WA1081

Daga Rabi’u Musa Baban Nura

Alh Idris Ɗan Iliyasu Satame ya kaiwa Dr Alh Bello Badejo ziyarar girmamawa a gidansa a matsayinsa na shugabansu.

Alh Idris Ɗan Iliyasu  yayi kira ga al’umma kan kulawa da kayan lantarki da yadda za ayi amfani da garwashi yayin jin dumi, duba da yanayin sanyi domin magance tashin gobara

Satame yayi wannan kiran ne yayin wata ziyarar sada zumunci da ya kai wa Shugaban kungiyar Meyatti Allah Kautar Hore na kasa Dr Alh Bello Dadejo a gidansa

Alh Idris Dan Iliyasu Satame shine shugaban kamfanin Dan Iliyasu Satake Global Enterprises.

Samate yayi shuhura wajen kawo cigaba a tsakanin matasa musamman wajen basu aikin yi a kamfaninsa da nemar musu damammaki a wasu guraren.

Shima a nasa bangaren shugaban ƙungiyar Meyatti Allah Kautar Hore Dr Alh Bello Badejo ya ja hankalin matasa wajen tsayawa da kafarsu domin dogaro da Kai, wannan shine zai kawo zaman lafiya da dorewar arziki a kasa baki daya.

A karshe sun yi addu’ar zaman lafiya da dorewar arziki a kasa baki daya.

Domin samun sauran shirye-shiryen Alfijir labarai/Alfijir news zaku iya bibbiyarmu ta 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *