Mahaddata Alqur’ani sun karrama gwamna Abba Kabir Yusuf a Kano

FB IMG 1742316990800

kungiyar mahaddata alkur’ani ta kasa reshan jihar Kano ta karrama gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf a matsayin garkuwar mahaddata alkur’ani na kasa

Bikin karramawar ya gudana NE a fadar gwamnatin jihar Kano ayayin Bikin karrama daliban da suka samu nasara a gasar karatun alkur’ani na kasa da aka kammala a jihar kebbi.

Gwamna Yusuf ya bayyana farin cikinsa bisa wannan karramawar da ya samu ya Kuma ja hankalin jihar Kano da azauna lafiya aci gaba da yiwa jihar Kano addu’a dama kasa baki daya

A yayin bikin karramawar akwai kwamishinan addinai malam Tijjani sani Auwal,sheikh uba sharada limamin masallacin Murtala, sheikh Tijjani Bala kalarawi da sauran manyan malamai a jihar Kano

Domin samun sauran shirye-shiryen Alfijir labarai/Alfijir news ku shiga nan  👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/KoLt2IMlnQfJPP6zNrcNKD

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *