Muna gabatar muku da Kamfanin shiryawa da tsara taruka na zamani A S ANDARAI EVENT PLANNING & DECORATION,

FB IMG 1758275615599

A.S ANDARAI Daya ne daga cikin futattu kuma kwararru da suka shahara wajen shirya muku biki dai dai da buƙatarku kuma dai-dai da zamani a birnin Kano

Kamfanin ya kware wajen shirya muku bikin aure bikin suna, da sauran taruka na musamman. A.S ANDARAI yana da kwararrun ma’aikata da kuma Kayan aiki na gargajiya da zamani.

A bangaren abinci na suna samar muku da ko wane irin nau’in abincin da kuke so a kawo muku a wajen taron, ma’aikatansu masu tsafta da gaskiya ya amana.

Ayyukan wannan kamfanin ba wai iya Kano suka tsaya ba, a a! Duk fadin Najeriya babu inda basa zuwa domin shirya muku taruka.

Hakazalika kamfanin A.S ANDARAI na bayar da hanyar kayayyakin ayyukan ga abokanan saba ar da jama’a ma baki daya.

Ayyukan wannan kamfanin na daidai da yadda zamanin ke tafiya a koda yaushe.

Domin neman su ko kuma kiransu domin bukatar ayyukansu suna nan a Titin Zoo Road kan titin
DAN KURA STRESS.

Ko kuma a kira wannan lambar ko whatsapp  08035378925 08082800000

Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835

Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *