Allah ya yiwa Ɗan majalisar jiha mai wakiltar karamar hukumar birnin Kano Sarki Aliyu Daneji ya rasu.
Rasuwar ta sa na zuwa ne mintina kadan bayan an sanar da rasuwar dan majalisar jiha mai wakiltar karamar hukumar Ungoggo, Hon. Aminu Sa’adu
Sanusi Bature Dawakin Tofa mai magana da yawun Gwamnan Kano ne ya tabbatar da rasuwar ta sa a shafinsa na Facebook
Muna addu’ar Allah ya gafarta masa Annabi ya san da zuwansa ameen.
Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t