Jagoran Kwankwasiyya Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya sanar da ficewa daga jam’iyyar NNPP nan take. Cikin wata sanarwa da ya fitar, Sanata Kwankwaso ya bayyana …
Jagoran Kwankwasiyya Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya sanar da ficewa daga jam’iyyar NNPP nan take. Cikin wata sanarwa da ya fitar, Sanata Kwankwaso ya bayyana …
Tsohon gwamnan Jihar Kano kuma jagoran jam’iyyar NNPP na ƙasa, Rabiu Musa Kwankwaso, na shirin komawa jam’iyyar ADC a ranar Litinin mai zuwa. Majiyoyi sun …
Wata ƙungiya mai rajin tabbatar da zaman lafiya a Jihar Kano, ta zargi madugun Kwankwasiyya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso da amfani da magoya bayansa a …
Gaisuwa Mai tarin yawa da Albarka a gare k ya dawainiyar rayuwa da fama da jagorancin Al umma musamman Yan kwankwasiyya. Na rubuto maka wannan …
Jam’iyyar NNPP ta ce ba za ta bari Sanata Rabiu Kwankwaso ya nemi tikitin shugaban ƙasa na jam’iyyar a zaɓen 2027 ba. Sakataren Ƙ jam’iyyar …
Jagoran Tafiyar Kwankwasiyya kuma tsohon gwamnan Jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya bukaci Gwamna Abba Kabiru Yusuf da ya bar kujerar gwamna idan har …
Allah ya yiwa Ɗan majalisar jiha mai wakiltar karamar hukumar birnin Kano Sarki Aliyu Daneji ya rasu. Rasuwar ta sa na zuwa ne mintina kadan …
Kwankwaso Kai waye da zakace a Janyewa Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero Jam’ian Tsaro baka isa ba kuma baka da iko Kwankwaso bashi da …
Daga Aminu Bala Madobi Babbar kotun jihar Abia da babbar kotun birnin tarayya sun tabbatar da korar Kwankwaso da kungiyarsa Jam’iyyar NNPP ta bukaci Hukumar …
Daga Aminu Bala Madobi Jagoran jam’iyyar NNPP na kasa, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, ya bayyana wasu sharudda na musamman da zai yi tunanin komawa jam’iyyar …
Jam’iyyar NNPP ta bayyana cewa zai zama babban farin ciki a gare ta idan dan takararta na shugaban kasa a zaben 2023, Rabiu Musa Kwankwaso, …
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya yi wa tsohon Sakataren Gwamnatin Kano, Baffa Bichi martani bisa zarge-zargen da ya fada akan gwamnatin. A wata …
Daga Aminu Bala Madobi Tsohon Gwamnan Osun Alhaji Rauf Aregbesola ya gabatar da wani kwarya kwaryan taro da Dan takarar Shugaban kasa na Jam’iyyar NNPP …
Tsohon Sakataren Gwamnatin Kano, SSG, Dakta Baffa Bichi ya ce yana da ajuyayyun ƙwararan hujjoji a kan gwamna Abba Kabir Yusuf da Dakta Rabi’u Musa …
Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya ce ya na godewa gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar, da ya cewa masu cewa ya …
Rikicin da ya barke a jam’iyyar NNPP, a Kano, ya fara yin kamari, sakamakon yadda Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya ki halartar wasu taruka, …
Kwankwasiyya ƙarya ce, Kwankwasiyya yaudara ce” zalla. Alfijir labarai ta rawaito wata babbar ɓaraka ta kunno kai a tafiyar siyasar Kwankwasiyya ta jam’iyyar NNPP, yayin …
Jam’iyyar dai ta fitar da sunayen ‘Yan Takarar a ƙananan Hukumomin 38, a inda sauran guda shida kuma suka yi layar zana. Alfijir Labarai ta …
Dakarun Kwankwasiyya da aka fi sani da (ASKARAWAN KWANKWASIYYA) suka fice daga jam’iyyar NNPP Kwankwasiyya zuwa jam’iyyar APC ta hannun Sanata Barau Jibrin maliya. Alfijir …