Duniya na mamakin yadda Iran ta harba makamai masu linzami har zuwa Tekun India.
Kamfanin dillancin labarai na Mehr mai zaman kansa ya ruwaito cewa Iran ta harba makamai masu linzami guda biyu har zuwa sansanin soja na Amurka da Birtaniya Diego Garcia da ke Tekun Indiya.
Tun farko Jaridar Wall Street Journal ta sanar da cewa Iran ta harba makamai masu linzami guda biyu masu cin matsakaicin zango zuwa sansanin amma ba su yi wani illa ba.
To sai dai a cewar Mehr kai hari kan sansanin wani mataki ne mai muhimmanci ga Iran wanda ke nuna cewa tana iya harba makami zuwa inda abokan gabarta ba su zata ba.
RFI Hausa
Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t