Shugaban Amurka, Donald Trump ya ce ”nan ba da jimawa ba za mu buɗe mashigar Hormuz ko ta halin ƙaƙa”, don jirage su wuce cikin …
Shugaban Amurka, Donald Trump ya ce ”nan ba da jimawa ba za mu buɗe mashigar Hormuz ko ta halin ƙaƙa”, don jirage su wuce cikin …
Iran ta ce babu wanda zai iya hana ta shiga gasar FIFA World Cup da za a yi a bana, bayan gargadin da tsohon shugaban …
Rasha ta yi kira ga Amurka da Isra’ila da su dakatar da kai hare-hare kan Iran, tana mai cewa ya kamata su koma teburin tattaunawa …
Kafar yaɗa labaran Iran ta ruwaito cewa hukumomin ƙasar sun kama mutum 30 bisa zarginsu da yi wa Amurka da Isra’ila leƙen asiri. Kafar ta …
Wani babban jami’in tsaron Iran, Ali Larijani, ya yi gargaɗi ga shugaban Amurka Donald Trump, inda ya ce ya kamata ya yi hankali domin kada …
Shugaban Rasha, Vladimir Putin, ya taya Mojtaba Khamenei murna kan naɗinsa a matsayin sabon jagoran addinin Iran, tare da tabbatar da goyon bayansa ga ƙasar. …
Daga Aminu Bala Madobi Ana fargabar barkewar karancin man fetur a jihar Kano, bayan da wasu gidajen sayar da mai (filling stations) a sassa daban-daban …
Daga Aminu Bala Madobi Kungiyar kulada tekuna ta kasa da kasa International Maritime Organization (IMO) ta bayyana cewa akalla jiragen ruwa 3,000 da ma’aikatan teku …
Da Alama Ƙasashen Turai da dama sun fi mayar da hankali kan rikicin da ke tsakanin Rasha da Ukraine, wanda ya daɗe yana barazana ga …
Wata Cibiyar Bincike a Amurka ta kiyasta cewa yakin da ƙawancen Amurka da Isra’ila suka ƙaddamar kan Iran ya ci wa Washington dala biliyan 3.7 …
Bayan munanan hare-haren da Iran ta kai tsakar birnin Tel Aviv na Isra’ila a safiyar yau Juma’a da bayanai ke cewa ya kashe mutane masu …
Shugaba Donald Trump ya ce ya kamata ya kasance yana cikin waɗanda za su zaɓi sabon shugaban jagoran addinin Iran. Trump ya bayyana haka ne …
Sojojin Kiyaye Juyin Juya Halin Iran a ranar Alhamis sun bayyana cewa, rundunar sojin ruwan kasar ta kai hari kan wani jirgin ruwan dakon mai …
Shugaban na Faransa Emmanuel Macron ya ce babu tantama Amurka da Isra’ila sun saɓawa dokokin duniya wajen kai hari ƙasar Iran, abinda ya haifar da …
Kasar Iran ta naɗa Ayatullah Arafi a matsayin Jagoran Ƙoli na wucin gadi bayan rahoton mutuwar Ali Khamenei a wani hari ta sama da Amurka …
Gwamnatin Iran ta tabbatar da mutuwar Ayatollah Khamenei, bayan ikirarin farko da shugaba Donald Trump ya yi na kisan jagoran addinin a hare-haren da Amurka …
Daga Aminu Bala Madobi Hukumomin tsaron kasar Iran sun sanar da kama wasu mutane da ake zargin su da aiki a matsayin leken asiri da …
By Aminu Bala Madobi According to Al Jazeera, July 31, several former senior Israeli security officials have publicly called for an immediate end to the …
Bayanan hoto,Yadda motoci suka tsaya a bisa babbar hanyar Ayalon a cikin birni Tel Aviv, inda mutane suka fito daga motocinsu domin yin ta kansu. …