Yadda Farashin Kayan Abinci Da Kayan Amfanin Gona Ke Gudana A Kasuwar Makarfi Dake Jihar Kaduna a yau Laraba 01/04/2026

IMG 184414 19326 1773942264071

Daga Auwalu Tahamu Zarewa

Yadda take kasancewa a Kasuwar Hatsi ta Sabuwa  Karamar Hukumar Makarfi LGA   dake Jihar Kaduna State  Najeriya

Ga yadda farashin kayan amfanin gona ya kasance a yau:

HATSI
Masara – ₦25,000 zuwa ₦27,000
Masara Ja – ₦30,000 zuwa ₦35,000
Dawa – ₦26,000 zuwa ₦29,000
Dawa Fara – ₦27,000 zuwa ₦30,000
Dauro – ₦39,000 zuwa ₦42,000
Gero – ₦30,000 zuwa ₦37,000

WAKE
Farin Wake Manya – ₦70,000 zuwa ₦80,000
Farin Wake Ƙanana – ₦80,000 zuwa ₦90,000
Jan Wake Manya – ₦85,000 zuwa ₦90,000
Jan Wake Ƙanana – ₦80,000 zuwa ₦88,000
Waken Suya (Idon Fara) – ₦60,000 zuwa ₦67,000
Waken Suya (Zafa Sabo) – ₦65,000 zuwa ₦68,000
Waken Suya (Silba) – ₦65,000 zuwa ₦70,000

SHINKAFA DA ALKAMA
Shinkafa 2BC – ₦33,000 zuwa ₦37,000
Shinkafa Ƴar Yarima – ₦32,000 zuwa ₦36,000
Shinkafa Tsaba Ta Tuwo – ₦98,000 zuwa ₦120,000
Shinkafa Ta Dafawa – ₦95,000 zuwa ₦125,000
Alkama – ₦60,000 zuwa ₦65,000

KAYAN MIYA
Barkono Kimba – ₦30,000 zuwa ₦45,000
Ɗaurin Lagos – ₦45,000 zuwa ₦50,000
Barkono Ɗan Zagade Sabo – ₦20,000 zuwa ₦28,000
Barkono Kimba Tsoho – ₦15,000 zuwa ₦25,000
Tattasai – ₦53,000 zuwa ₦60,000 (Jimbo) | Mai L – ₦80,000
Shambo – ₦50,000 zuwa ₦55,000 (Jimbo) | Mai L – ₦75,000
Tumatir Busasshe – ₦45,000 zuwa ₦55,000 (Jimbo) | Mai L – ₦65,000 zuwa ₦75,000

SAURAN KAYAYYAKI
Rake – ₦20,000 zuwa ₦25,000
Suga – ₦25,000 zuwa ₦35,000
Rogo – ₦20,000 zuwa ₦25,000
Gyada – ₦150,000 zuwa ₦160,000
Kalwa Babban Buhu – ₦140,000 zuwa ₦150,000
Kalwa Ƙaramin Buhu – ₦115,000 zuwa ₦120,000
Albasa Sabuwa – ₦35,000 zuwa ₦45,000
Albasa Ƙanana – ₦40,000 zuwa ₦50,000
Albasa Tsohuwa – ₦55,000 zuwa ₦65,000
Zobo Fulawa – ₦30,000
Zobo Gari – ₦55,000 zuwa ₦60,000
Dankali – ₦20,000 zuwa ₦25,000
Gurjiya – ₦78,000 zuwa ₦80,000
Tsamiya – ₦10,000 zuwa ₦35,000

SANARWA

Farashi na iya canzawa lokaci zuwa lokaci bisa yanayin kasuwa.

Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835

Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *