Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Tag: Kaduna

IMG 141247 07426 1775567579635
Kayan Abinci, Labarai

Yadda Farashin Barkono Ke Gudana A Kasuwar Makarfi Dake Jihar Kaduna a yau Juma’a 17/04/2026

Posted onApril 17, 2026April 17, 2026

Yadda take kasancewa a Kasuwar Barkono A Karamar Hukumar Makarfi LGA   dake Jihar Kaduna State  Najeriya Daga Auwalu Tahamu Zarewa Red Pepper (Danminci) – ₦80,000 …

IMG 184414 19326 1773942264071
Kayan Abinci, Labarai

Yadda Farashin Kayan Abinci Da Kayan Amfanin Gona Ke Gudana A Kasuwar Makarfi Dake Jihar Kaduna

Posted onApril 16, 2026April 16, 2026

Daga Auwalu Tahamu Zarewa Yadda take kasancewa a Kasuwar Hatsi ta Sabuwa  Karamar Hukumar Makarfi LGA   dake Jihar Kaduna State  Najeriya a jiya Laraba 15/04/2026 …

IMG 184414 19326 1773942264071
Kayan Abinci, Labarai

Yadda Farashin Kayan Abinci Da Kayan Amfanin Gona Ke Gudana A Kasuwar Makarfi Dake Jihar Kaduna a yau Laraba 08/04/2026

Posted onApril 9, 2026April 9, 2026

Yadda take kasancewa a Kasuwar Hatsi ta Sabuwa  Karamar Hukumar Makarfi LGA   dake Jihar Kaduna State  Najeriya Daga Auwalu Tahamu Zarewa HATSIMasara – ₦26,000 zuwa …

IMG 141247 07426 1775567579635
Kayan Abinci, Labarai

Yadda Farashin Barkono Ke Gudana A Kasuwar Ancau Dake Jihar Kaduna a yau Talata 07/04/2026

Posted onApril 7, 2026April 7, 2026

Daga Auwalu Tahamu Zarewa Yadda take kasancewa a Kasuwar Ancau  Karamar Hukumar Ancau  dake Jihar Kaduna Najeriya Red Pepper (Danminci) – ₦80,000 to ₦85,000 Red …

IMG 184414 19326 1773942264071
Kayan Abinci, Labarai

Yadda Farashin Kayan Abinci Da Kayan Amfanin Gona Ke Gudana A Kasuwar Makarfi Dake Jihar Kaduna a yau Laraba 01/04/2026

Posted onApril 1, 2026April 1, 2026

Daga Auwalu Tahamu Zarewa Yadda take kasancewa a Kasuwar Hatsi ta Sabuwa  Karamar Hukumar Makarfi LGA   dake Jihar Kaduna State  Najeriya Ga yadda farashin kayan …

FB IMG 1774650086050
Labarai, Tsaro

Da Dumi Duminsa: Yanzu yanzu aka saki Nasir El-Rufai saboda rasuwar mahaifarsa

Posted onMarch 27, 2026March 27, 2026

An saki tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, daga tsarewar da ake masa inda ya koma gida domin halartar jana’izar mahaifiyarsa. Ɗansa, Bashir El-Rufai, ne …

IMG 184414 19326 1773942264071
Kayan Abinci, Labarai

Yadda Farashin Kayan Abinci Ke Gudana A Kasuwar Giwa Dake Jihar Kaduna Ranar Alhamis Ta Karshen Ramadan

Posted onMarch 19, 2026March 19, 2026

Daga Auwalu Tahamu Zarewa Yadda take kasancewa a Kasuwar Hatsi ta Giwa Karamar Guwa LGA   dake Jihar Kaduna State  Najeriya FARASHIN HATSI Farar Masara • ₦26,000 …

FB IMG 1771079038712
Kaduna, Labarai

Nasiru El-Rufai ya musanta hannu a ɓacewar Dadiyata, ya dora zargi kan Gwamnatin Ganduje

Posted onFebruary 14, 2026February 14, 2026

Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya musanta zargin cewa yana da hannu a ɓacewar Abubakar Idris, wanda aka fi sani da Dadiyata, tare da …

IMG 203627 02126 1767382599690
Ilimi, Labarai

Labari Mai Dadi: Jami’ar Tazkiyah Dake Zaria Ta Dauki Nauyin Karatun Wasu Tarin Marayu

Posted onJanuary 2, 2026January 2, 2026

Shugaban Jami’ar Mata Zalla Tazkiyah, da ke Zaria Farfesa Ibrahim Ahmad Makari ya ba wa mata marayu gurbin karatu a Jami’ar. Jami’ar Tazkiyah Zaria ita …

IMG 20251103 WA0053
Amurka, Labarai

Jerin Jihohin Arewa Guda 12 Da Amurka Za Ta Sanyawa Takunkumi Na Hanasu Bizar Zuwa Kasarta

Posted onNovember 3, 2025November 3, 2025

Daga Aminu Bala Madobi Rahotonni sunce tun bayan da aka ja zare tsakanin Hukumomin Amurka da Nigeria Sakamakon zargin farwa Kiristoci, Gwamnatin Amurka tace akwai …

FB IMG 1756379013977
Ibtila i, Lafiya

Ibtila’i: Mahaifiya da yaranta uku sun mutu a rushewar gini a Zaria

Posted onAugust 28, 2025August 28, 2025

Rushewar gini yayi sanadiyar mutuwar uwa da ƴaƴanta uku a karamar hukumar Zaria da ke jihar Kaduna. Alfijir labarai ta rawaito marigayiya Malama Habiba Nuhu …

FB IMG 1756216682059
Ibtila i, Labarai

Ibtila’i! Ana fargabar samun asarar rayuka a hatsarin jirgin kasa daga Abuja zuwa Kaduna

Posted onAugust 26, 2025August 26, 2025

Wani jirgin kasa da ya taso daga Abuja zuwa Kaduna ya yi hatsari, inda wasu daga cikin kacar sa suka kwace suka fadi. Har yanzu …

FB IMG 1754912517225
Ibtila i, Labarai

Ibtila’i! Ana fargabar mutuwar mutane da dama bayan da tankar mai ta fashe a Kaduna

Posted onAugust 11, 2025August 11, 2025

Ana fargabar mutane da dama sun mutu sakamakon fashewar wata tankar mai a unguwar Dan Magaji da ke Zariya, Jihar Kaduna. Lamarin ya faru ne …

FB IMG 1752519815614
EFCC, English

SCUML Seals Kaduna Hotel for Breaching Money Laundering Act

Posted onJuly 14, 2025July 14, 2025

The Special Control Unit against Money Laundering, SCUML, of the Kaduna Zonal Directorate of the Economic and Financial Crimes Commission, EFCC has sealed up Hampton …

FB IMG 1747410258318
EFCC, Labarai

EFCC Ta Bankado Zargin Damfarar Naira Biliyan 30: Daga Wani Tsohon Ɗan Kwangilar wani Gwamna

Posted onMay 16, 2025May 16, 2025

Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa (EFCC), reshen Kaduna, ta kama wani tsohon ɗan kwangila da Gwamnatin Jihar Kaduna, Bashir Bello Ibrahim, wanda kuma …

FB IMG 1737021497437
Kotu, Labarai

Manta Sabo: Kotu ta yanke wa waɗanda suka yi fyaɗe su 3 hukuncin dandanƙewa da rataya a Kaduna

Posted onMarch 6, 2025March 6, 2025

Kotu ta yanke wa wasu mutum uku hukuncin ratayewa da kuma dandaƙewa kan laifin aikata fyaɗe a Jihar Kaduna. Alfijir labarai ta ruwaito kwamishinar Kula …

FB IMG 1738015019772
Labarai

Da Kudin Hayar Gidaje Na Nake Ciyar Da Kaina Da Iyali Na – Inji Tsohon Shugaban Kasa Buhari

Posted onJanuary 27, 2025January 27, 2025

Daga Aminu Bala Madobi Tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cew da kudin hayar Gidajen sa ne dakuma wasu daga cikin kadarorinsa guda biyu …

FB IMG 1706852279199
EFCC, Labarai

Dara Taci Gida: Ma’aikacin EFCC Ya Cika Wandon Sa Da  Iska A Kaduna

Posted onJanuary 22, 2025January 22, 2025

Daga Aminu Bala Madobi Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, na cikin tsaka mai wuya bayan da …

FB IMG 1735828685523
Ibtila i, Labarai

Ibtila’i Yadda wata motar Kano Line ta kama da wuta akan hanyar zuwa Kaduna

Posted onJanuary 2, 2025January 2, 2025

Daga Aminu Bala Madobi Motar mallakin Kano Line ce, wadda ta taso daga Kano Zuwa Kaduna tayi hadarin ne a Makarfi kuma kawo izuwa yanzu …

FB IMG 1733755101353
Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

Za a fuskanci hazo tsawon kwana uku a sassan Najeriya – Hukumar Hasashen Yanayi

Posted onDecember 9, 2024December 9, 2024

Hukumar hasashen yanayi ta Najeriya, NIMET, ta yi hasashen cewa za a fuskanci yanayin hazo da kura a sassan Najeriya daga yau Litinin zuwa Laraba. …

Posts pagination

1 2 3 … 5 ‹
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab