Daga Auwalu Tahamu Zarewa
Yadda take kasancewa a Kasuwar Hatsi ta Sabuwa Karamar Hukumar Makarfi LGA dake Jihar Kaduna State Najeriya
HATSI DA ABINCI
Masara – ₦26,000 zuwa ₦29,000
Masara Ja – ₦30,000 zuwa ₦35,000
Dawa – ₦28,000 zuwa ₦33,000
Dawa Fara – ₦28,000 zuwa ₦32,000
Dauro – ₦40,000 zuwa ₦45,000
Gero – ₦38,000 zuwa ₦42,000
WAKE
Wake Fari Manya – ₦70,000 zuwa ₦80,000
Wake Fari Ƙanana – ₦80,000 zuwa ₦90,000
Jan Wake – ₦85,000 zuwa ₦90,000
Waken Suya – ₦60,000 zuwa ₦73,000
SHINKAFA DA ALKAMA
Shinkafa – ₦32,000 zuwa ₦37,000
Alkama – ₦60,000 zuwa ₦65,000
KAYAN MIYA
Barkono – ₦15,000 zuwa ₦50,000
Tattasai – ₦55,000 zuwa ₦65,000
Shambo – ₦50,000 zuwa ₦55,000
Tumatir Busasshe – ₦45,000 zuwa ₦75,000
SAURAN KAYAYYAKI
Rogo – ₦20,000 zuwa ₦25,000
Dankali – ₦20,000 zuwa ₦25,000
Gyada – ₦150,000 zuwa ₦160,000
Kalwa – ₦115,000 zuwa ₦140,000
Albasa – ₦30,000 zuwa ₦45,000
Zobo – ₦30,000 zuwa ₦60,000
Tsamiya – ₦10,000 zuwa ₦35,000
Gurjiya – ₦78,000 zuwa ₦80,000
A TAƘAICE
Farashin kaya yana danganta da:
– iri
– kyau
– cikon buhu
– sabo ko tsoho
Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t