Yadda Farashin Kayan Abinci Da Kayan Amfanin Gona Ke Gudana A Kasuwar Sundu Dake Jihar Kano a yau Litinin 25/05/2026

IMG 125130 19326 1773921098651

Yadda take kasancewa a Kasuwar Hatsi ta Sundu  Karamar Hukumar Rogo  dake Jihar Kano Najeriya

Daga Auwalu Tuhami Zarewa

• Masara — ₦32,000 zuwa ₦33,000

• Jar Masara — ₦30,000 zuwa ₦31,000no

• Dawa — ₦37,000 zuwa ₦38,000

• Farin Wake — ₦75,000 zuwa ₦80,000

• Jan Wake — ₦85,000 zuwa ₦90,000

• Gero/Dauro — ₦50,000 zuwa ₦52,000

• Gyada — ₦135,000 zuwa ₦140,000

• Shinkafa Shanshera — ₦38,000 zuwa ₦40,000

• Tumatir Busasshe — ₦75,000 zuwa ₦110,000

• Barkono Kimba — ₦45,000 zuwa ₦50,000

• Barkono Ɗaurin Lagos — ₦50,000 zuwa ₦55,000

• Barkono Zagade — ₦31,000 zuwa ₦35,000

• Shambo Jimbo Buhu — ₦75,000

• Shambo ML — ₦85,000 zuwa ₦95,000

• Tattasai Jimbo — ₦85,000

• Tattasai ML — ₦90,000 zuwa ₦95,000

• Shinkafa Tsaba — ₦95,000 zuwa ₦110,000

• Shinkafa Ta Tuwo — ₦100,000 zuwa ₦115,000

Allah Ya hore wa kowa abin saya. Allah Ya kawo mana zaman lafiya a ƙasar mu.

Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835

Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *