Yadda Za Ku Kulle Bankinku, Yayin Da Aka Sace Wayar, Kota Fadi Nan Take

Alfijr ta rawaito yadda zaku magance satar kudadenku a cikin asusun bankunanku nan take.

Da ga cikin abin muka fada ya faru, wato sata ko faduwa sai ku ari waya ko ta wacece ku ka nan wadannan.

Da farko zaka zabi bankinka sai a danna
👇👇👇👇

  1. Access: 901911#
  2. Zenith: 966911#
  3. GTB: 73751*74#
  4. WEMA: 945911#
  5. FirstBank: 894911#
  6. Keystone: 7111911#
  7. UBA: 919911#
  8. FCMB: 329911#
  9. Sterling Bank: 822911#
  10. Unity Bank: 7799911#
  11. Fidelity Bank: 770911#
  12. Heritage Bank: 7457#

I3. Ecobank 326911#

  1. Union Bank 826911#
  2. Stanbic 909911#
  3. Polaris Bank 833911#

Da Zarar kadanna , za a tambayeka lambar wayar da Karasa din, take zaka rufe account din naka.

Domin Samun sauran shirye shiryenmu a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai

https://chat.whatsapp.com/I4L1E0rIZp23nVG7Mtt47c

2 Replies to “Yadda Za Ku Kulle Bankinku, Yayin Da Aka Sace Wayar, Kota Fadi Nan Take

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *