Kamfanin Wanki Na Alkhairiyya Laundry And Dry Cleaning ya tanadi kayan wanki na zamani domin fitar da ku kunya da cikar alkawari.
Kamfanin ba wai iya ku kadai yake yiwa aiki ba, aikinsa ya fi karfi na ga masu sana’ar wanki masu kamfanoni domin karbar kwangilarsu, ma ana waɗanda kuke bawa wanki su kuma su kawo mana aiki saboda kokarin da muke wajen cika alkawari.
Alkhairiyya Laundry Muna kokarin kiyaye batan kayanku ko yagawa ko kuma konawa! Don haka muke sanarwa da al’umma cewa muna gabatar da ayyukan mu daidai da zamani.
Hakazalika muna yin aikin sauri wato (Express) kuma farashin mu daidai da aljihunku yake, muna da wutar yi muku aiki awa 24 ba daukewa.
Alkhairiyya Laundry And Dry Cleaning Muna nan a birnin Kano Zoo Road kan titin Masallacin Murtala da an gota yan dillalai idan an taho daga gidan mai na Total daga hannun dama ofishin mu yana nan.
Babban albishir da za muyi muku shine, zamu iya zuwa har gida mu karbi kayanku, kuma zamu iya kawo muku duk lokacin da kuke so


Za a iya kiranmu ko WhatsApp a wannan lambar
09074956377
Naji dadi shine gari ba na saba ba….
Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t