Alfijir Labarai Na Gabatar Muku Da Sabbin Spices Na Girki Baharat Da Turarukan Wuta The Desert Scents Daga Ƙasar Libya

IMG 214623 191025 1760906797705

Muna gabatar muku da kayan gyaran girki wato Spices wanda aka yi muku takakkiya daga kasar Libya domin kara wa girkinku daɗi, mai suna BAHARAT LİBYA.

Hakazalika mun kawo muku Turarukan wuta na asali masu suna THE DESERT SCENTS duk daga ƙasar Libya domin jin daɗin rayuwar gidajen ku.

Wani abin sha’awa kuma an tsara farashin dai-dai da aljihunku, masu karamin karfi zasu iya samun su haka zalika masu babban karfi ma akwai irin nasu zubin.

Muna maraba da masu siyan dai dai ko masu sari.
Muna nan a unguwar Gwauron Dutse cikin birnin Kano, ko a tuntubemu a wannan lambar kira ko Chat

07032497943 ko 08032077835

Siyan Nagari mai da kuɗi gida.

Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835

Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *