Iyalan
Alhaji Idris Muhammad
Dana
Marigayi Alh Kassim Aliyu Maisango
Suna Farin Cikin Gayyar Yan uwa Da Abokan Arzuka Daurin Auren Yayansu.
Arushin Ango
Mukhtar Idris Muhammad
Da
Zankadediyar Amaryarsa
Aisha Adam Kashim (Humaira)
Wanda Za a Gabatar Da izinin Allah A Ranar Juma a 12th Ga Watan Yuli 2024
Da Misalin Karfe 2:00 Na Rana
Za a Daura Auren A Masallacin Tsohuwar Jami’ar Bayero Dake Kano.
Wanda Bai Sami Damar Halarta Ba A Yiwa Ango Da Amarya Addu ar Zaman Lafiya Da Dorewar Arziki Ameen Summa Ameen.
Kar A Manta A Kula Da Wayoyi Da Takalma Domin Wasu Na Shiga Ta Alfarma! Amma Fa Barayi Ne Wallahi.

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇
https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj