Iyalan Marigayi Sheikh Mal. Ahmad Mai Ashafa Agadasawa Gidan Marigayi Alh. Mal. Sani Ahmad Mai Ashafa Madatai (Mal. Ashi)
Suna Farin Cikin Gayyatar yan uwa da abokan arziki zuwa taron daurin auren yayansu
Aure na farko
Asma’u Dr. Abubakar Madatai (Ma’u)
Da Angonta
Aminu Abdullahi Shareef
Aure na biyu
Hasana Dr. Abubakar Madatai (Baby)
Da Angonta
Ibrahim Bala Aisami (Imam)
Za’a gudanar da wannan aure ne kamar haka
RANA:
Lahadi 18/January/2026
LOKACE
11:00am
WURI:
Madatai Masallacin Mal. Ashi Daura da Makarantar Ashafa ta Mal. Ahmadu
Wannan goron gayyata ne ga kowa da kowa, wanda bai samu damar halarta ba to a yiwa ma’aunan addu’a
Hakazalika a kula da barayin takalalma da barayin waya har da barayin ababen hawa.

Sakon goron gayyata daga Jaridar Alfijir labarai
Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t