Iyalan Alh Sani Muhammad Zamfara Najeriya
Dana
Alhaji Mohamadou Abbo Ousmanou
(Amao) Ngaoundere at Cameroon
Na Farin Cikin Gayyatartu Daurin Auren Ƴaƴansu
Arushin Ango
Alh Shehu Sani Muhammad
(Shehu Zamfara)
Da
Santaleliyar Amarya
Maimounatou Abbo Ousmanou
(Muna Amao)
Wanda za a gabatar insha Allah kamar haka:-
Rana: Juma’a 27th December,2024
Lokaci: Æ™arfe 1:30 na rana bayan idar da Sallar juma’a
Wurin D/Aure: Masallacin Alh. Mohamadou Abbo Ousmanou Amao
Wannan goron gayyata ne ga kowa da kowa, wanda bai sami damar halarta ba yayi wa Ango da Amarya addu’a.


Domin samun sauran shirye-shiryen Alfijir labarai/Alfijir news zaku iya bibbiyarmu ta 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj