Alfijir labarai na gayyatarku Maulidin Annabi (S A W) na kungiyar Amintattun Juna

Screenshot 2024 1026 100930

Kungiyar Amintattun Juna Humanitarian Forum na farin cikin gayyatarku zuwa wajen taron maulidin shugabanmu ANNABI MUHAMMAD SALLALLAHU ALAIHI WASALLAMA da ta saba yi duk shekara.

Za a gudanar da wannan bikin ranar Lahadi  27th October 2024.

Da misalin ƙarfe 4:00 na yamma

Za a gabatar da shi a ofishin yan jaridu na Kano NUJ a cikin gidan abincin Amingo Restaurant, Kusa da Marhaba Cinema Farm Center Kano

Masu gayyata shuwagabanni kungiyar
Allah ya bar mu da soyayyar Annabinmu shugaba Sallallahu alaihi Wasallama ameen.

Domin samun sauran shirye shiryenmu zaku iya biyo mu ta wannan shafukan👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇

https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *