Allah Ya Yiwa Alh Sani Buhari Daura Rasuwa

 Innalillahi wa inna ilaihirraji un 

Allah ya yiwa Alh Sani Buhari Daura Rasuwa a yau Lahadi 28/11 /2021 

Alh Sani Buhari Daura shine

CHAIRMAN Bayajida GROUP

 Alhaji Sani Buhari Daura an haife shi ne a ranar 1 ga watan Janairun 1932 a garin Daura na jihar Katsina. 

Ya koma Ga mahaliccinsa a yau Lahadi 28 /11 /2021. 

Allah ya gafarta masa Allah ya shafe kura kuransa Allah ya Bawa iyalansa hakurin rashinsa da Sauran Al ummar Annabi. 

Best seller Channel 

Slide Up
x