Aminu Babba Dan Agundi Ya Gargadi Kwankwaso Kan Kalaman Da Yayi Akan Sarki Aminu Ado

IMG 20251223 WA0871

Kwankwaso Kai waye da zakace a Janyewa Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero Jam’ian Tsaro baka isa ba kuma baka da iko 

Kwankwaso bashi da wani Hurumi na bada Shawarar Janye Jami’an tsaron Gidan Sarki na Nassarawa 

Alhaji Aminu Babba Dan Agundi yace Maganar da take kotu to Kai waye zakayi wannan maganar a Matsayin kana wa???

Yace Baka da wani Hurumi akan wannan, kuma koshi Gwamnan Kano Bashi da wannan Hurumin.

Sarkin Dawaki Babba ya kara da cewa Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero kotu ce ta bashi wannan tsaro ba Gwamnati ba.

A don haka ne ma yace wannan maganar da Rabiu Musa Kwankwaso yayi dai dai take da zancen Teburin Mai sayar da shayi.

Sarkin Dawaki Babba yace Idan kwankwaso bai fahimta ba ya Kamata ya gane cewa irinsu da basu da mukamin komi akace a Janyewa Jami’an Sanda.

Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835

Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *