Amurka ta kama shugaban ƙasar Venezuela, Nicolas Maduro, tare da dauke shi daga kasarsa bayan jerin hare-haren makamai masu linzami da aka kai wa ƙasar ta Kudancin Amurka.
A wani sako da ya wallafa a shafin Truth Social, Shugaban Amurka Donald Trump ya ce:
“Amurka ta yi nasarar kaddamar da gagarumin hari kan Venezuela da shugabanta, Shugaba Nicolas Maduro, wanda aka kama shi tare da matarsa, sannan aka fitar da su daga ƙasar.
“An gudanar da wannan aiki ne tare da haɗin gwiwar hukumomin tsaron doka na Amurka. Za a fitar da ƙarin bayani nan gaba. Za a yi taron manema labarai a yau da ƙarfe 11 na safe, a Mar-a-Lago. Na gode da kulawarku ga wannan batu!”
A safiyar Asabar kuma, an ji karar fashe-fashe a birnin Caracas, babban birnin Venezuela.
Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t