Daga Aminu Bala Madobi Ma’aikatar Harkokin Wajen Amurka ta bayar da umarni ga ma’aikatan gwamnatin Amurka dake aiki a ofishin jakadancin Najeriya dasu fice tareda …
Daga Aminu Bala Madobi Ma’aikatar Harkokin Wajen Amurka ta bayar da umarni ga ma’aikatan gwamnatin Amurka dake aiki a ofishin jakadancin Najeriya dasu fice tareda …
Babban Hafsan Sojin ƙasa na Amurka, Randy A. George, ya yi murabus daga mukaminsa nan take bayan umarni daga Sakataren Yaƙi, Pete Hegseth. Rahotanni sun …
Iran ta yi watsi da wa’adin da Shugaban Amurka Donald Trump ya gindaya mata, na cimma yarjejeniya ko kuma buɗe mashigin Hormuz ba tare da …
Iran ta samu nasarar kai hare-hare akan wasu wurare masu yawa a gabas ta tsakiya…. 1.. Ginin kamfanin Oracle dake kasar Daular Larabawa UAE .. …
Shugaban Amurka Donald Trump ya ce Amurka zata fice daga yaƙin da take yi a Iran nan da makonni biyu zuwa uku masu zuwa ko …
BBC ta tabbatar da sahihancin hotunan da aka yaɗa a shafukan sada zumunta da ke nuna harbo jirgin sojin Amurka na AWACS a sananin sojin …
Alƙaluma daga babban bankin Isra’ila sun nuna muhimmin asarar tattalin arziki da aka alaƙanta da kisan kiyashin Gaza da rikicin yankin. Rahotanni sun nuna sauyi …
Daga Aminu Bala Madobi ….Trump ya bukaci firaministan Birtaniya, Keir Starmer, da ya shawarci shugaban Najeriyar da ya dawo gida cikin gaggawa domin tunkarar matsalar …
Wata gobara ta tashi a jirgin ruwan Amurka na dakon jiragen sama na yaƙi mai suna Gerald R Ford yayin da yake aiki a Gabas …
Daraktan cibiyar yaƙi da ta’addanci na ƙasar Amurka ya sanar da ajiye aiki a shafinsa na soshiyal midiya, inda ya ce “tunaninsa bai amince masa …
Shugaban Amurka, Donald Trump ya ce ”nan ba da jimawa ba za mu buɗe mashigar Hormuz ko ta halin ƙaƙa”, don jirage su wuce cikin …
Iran ta ce babu wanda zai iya hana ta shiga gasar FIFA World Cup da za a yi a bana, bayan gargadin da tsohon shugaban …
Rasha ta yi kira ga Amurka da Isra’ila da su dakatar da kai hare-hare kan Iran, tana mai cewa ya kamata su koma teburin tattaunawa …
Kafar yaɗa labaran Iran ta ruwaito cewa hukumomin ƙasar sun kama mutum 30 bisa zarginsu da yi wa Amurka da Isra’ila leƙen asiri. Kafar ta …
Wani babban jami’in tsaron Iran, Ali Larijani, ya yi gargaɗi ga shugaban Amurka Donald Trump, inda ya ce ya kamata ya yi hankali domin kada …
Shugaban Rasha, Vladimir Putin, ya taya Mojtaba Khamenei murna kan naɗinsa a matsayin sabon jagoran addinin Iran, tare da tabbatar da goyon bayansa ga ƙasar. …
Daga Aminu Bala Madobi Ana fargabar barkewar karancin man fetur a jihar Kano, bayan da wasu gidajen sayar da mai (filling stations) a sassa daban-daban …
Da Alama Ƙasashen Turai da dama sun fi mayar da hankali kan rikicin da ke tsakanin Rasha da Ukraine, wanda ya daɗe yana barazana ga …
Daga Aminu Bala Madobi Shugaban ƙasar Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya amince da tura sabbin jakadun Najeriya guda 65 zuwa ƙasashe daban-daban da kuma Zauren …