In Sha Allah za’a gabatar da Sallar Jana’izar marigayi Rt. Hon. Ghali Umar Na’abba yau Laraba da misalin karfe 2:30 zuwa 3:00 na yamma, a Kofar Kudu fadar mai martaba Sarkin Kano.
Rt. Hon. Ghali Umar Na’Abba wanda ya shugabanci majalisar wakilan tarayya daga 1999 zuwa 2003 ya rasu ne bayan fama da rashin lafiya a gidansa dake Abuja
ALLAH Ya jikan sa, Ya gafarta masa, Amin.
Kamar yadda iyalansa suka bada sanarwar haka
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H47OrRBUPHYEeNqV0vwlQp