Alfijr ta rawaito an tsinci gawarsa a dakinsa a ranar zabe.
Shugaban jam’iyyar Labour Party na gundumar Karshi a babban birnin tarayya.
Valentine Onuigbo, an tsinci gawarsa ne a gidansa da sanyin safiya Asabar kafin fara kada kuri’a.
Rahotanni sun ce ’yan uwa ne suka gano gawarsa wadanda suka damu lokacin da ya fita daga dakinsa da wuri a ranar zabe.
Ana ci gaba da jiran tabbatar da faruwar lamarin a hukumance.
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Facebook. Alfijr Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇