An yi Taron Sunan Wata Mage Da Ta Haifi Ƴan Biyu A Kano

Alfijr ta rawaito Wata mage ta haifi ya’ya biyu an kuma gudanar da sunan ‘ya’yan magen a unguwar Sheka da ke birnin Kano.

Matar dake da magen tace sai da ta kwanta a asibiti lokacin da aka sace mata uwar magunanta.

Da yawa wasu na ganin kamar mamallakiyar magen ta samu taɓuwa. 

Matashiyar mai suna Halima Adam mai laƙabin ‘Yar Madara ita ce mamallakiyar magen da ta haihu ta kuma shirya mata suna.

Dala Fm

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

Facebook.   Alfijr Labarai
YouTube.     Best Seller Channel
Twitter.        @Musabestseller
Instagram.  @musa_bestseller

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇

https://chat.whatsapp.com/G1wNveF9mGU7jec5mWhFvZ

One Reply to “An yi Taron Sunan Wata Mage Da Ta Haifi Ƴan Biyu A Kano”

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *