Ana Gayyatar Ƴan Uwa Da Abokan Arziki Naɗin Sarautar Dr kabiru Sufi

Ana Gayyatar ƴan uwa da Abokanan arziki halartar Naɗin sarauta da za ayi wa Dr Mal. Kabiru Said Sufi (Director Strategic Planning, Research and Documents) a matsayin Marafa Ɗambatta ranar Asabar 13 ga Mayu 2023.

Za ayi nadin ne a fadar Sarkin Fulanin Ɗambatta da ke Jihar Kano.

Za ayi ne ranar Asabar 13th Mayu 2023.
Ƙarfe 10 na safe.

Allah yaja zamanin marafa yasa albarka Ameen

Sakon gayyata Hafsat Jingau

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

Facebook. Alfijr Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇

https://chat.whatsapp.com/G1wNveF9mGU7jec5mWhFvZ

Slide Up
x

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *