Sakamakon wani nadi da masarautar take zargin Kacallan yayi a watannin baya Mai Unguwar Kutumbawa ya dakatar da shi Sai dai Alfijir Labarai ta yi …
Category: Masarauta
Daga Aminu Bala Madobi Gwamnan jihar Bauchi Bala Abdulkadir Mohammed ya amince da nadin Alhaji Haruna Yunusa Danyaya babban dan marigayi sarki a matsayin Sarkin …
Gwamnatin ta kama hakiman biyu da laifin rashin yi mata biyayya. Gwamnatin Jihar Kebbi ta tube rawanin Hakimin Sauwa, Alhaji Muhammad Tajudden-Sauwa, bisa laifin rashin …
Majalisar Masarautar Adamawa ta tube rawanin Hakimin Ribadu da ke Karamar Hukumar Fufore a jihar, Alhaji Gidado Abubakar. Alfijir Labarai ta rawaito muƙaddashin Sakataren masarautar, …
Sarkin Hausawan Ibadan, Alhaji Ali Zungeru ya sanar dakatar da Sarkin Sasa, Alhaji Haruna Maiyasin bisa zargin rashin biyayya. Alfijir Labarai ta rawaito Olubadan, Oba …
Da yammacin yau Juma’a 27/10/2023, Mai Martaba Sarkin Zazzau Malam Ahmad Nuhu Bamalli ya tabbatar da nadin dan uwan sa (yayan shi) Alh Mu’azu Nuhu …
Mai Marataba Sarkin Bichi, Alh. Nasiru Ado Bayaro, ya ce babu wajen da yake jin dadin kasancewar sa face wajen Mauludin Annabi S.A.W. Alh. Nasiru …
Mai Baiwa Gwamnan jihar Neja Mohammed Umar Bago Shawara na Musamman akan harkokin bunkasa Masarautu Hon. Abdulmalik Cheche Shine ya bada tabbacin haka, A zantawar …
Hakimin ya yi murabus ne bayan Sarkin Zazzau Ahmed Bamalli ya ki amincewa da nadin Mai Unguwar Gwaba. Alfijir Labarai ta rawaito Ja’afaru, wanda kuma …
Matar majigayi Mai Martaba Sarkin Dutse, Hajiya Asiya Nuhu Sanusi ta maka mai martaba Sarkin Dutse, Ahaji Hamim Nuhu Sanusi zuwa kotun daukaka kara ta …
Sanarwar ta ci gaba da cewa, “Hukumar ma’aikata ta karamar hukumar ta amince da korar wasu sarakunan gargajiya guda shida Alfijir Labarai ta rawaito gwamnatin …
Majalisar Masarautar Zazzau ta dakatar da Alhaji Mustapha Adamu Ubaidullah daga kujerarsa ta Marafan Yamman Zazzau. Alfijir Labarai ta rawaito Masarautar ta ce daukar matakin ya …
Ana Gayyatar ƴan uwa da Abokanan arziki halartar Naɗin sarauta da za ayi wa Dr Mal. Kabiru Said Sufi (Director Strategic Planning, Research and Documents) …
Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero,ya yabawa shugaban Kasa Muhammadu Buhari bisa ziyarar buɗe Soron Ingila da kuma aminta da yayi wajen Karin …
Alfijr ta rawaito da safiyar wannan rana ta Juma’a 6 ga watan 1 na shekara ta 2023 aka ɗaura Auren Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji …
Alfijr ta rawaito Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya Karrama Sarakuna masu daraja na Kano da Bichi da lambar girmamawa ta kasa. Alfijr Labarai Sanarwar ta …
Alfijr ta rawaito Shagunan Masu Zuba Jari A ci gaban alkawarin da ya dauka na ganin masarautar Bichi ta kayatar da masu zuba jari, Mai …
Alfijr Alfijr ta rawaito, Isah Bayero shugaban tsare-tsare na masarautar Kano, ya baiwa kamfanin Air Peace sa’o’i 72 su baiwa mai martaba Sarkin Kano, Alhaji …