Ana Wata: EFCC ta cafke fitacciyar ƴar TikTok ɗin nan Murja Ibrahim Kunya a Kano

FB IMG 1742134390952

Hukumar EFCC a Kano ta cafke fitacciyar ƴar TikTok ɗin nan Murja Ibrahim Kunya bisa zargin yin liƙi da kuɗin Najeriya.

Wata majiya a hukumar ta tabbatarwa da Freedom Radio kama Murjan.

Ko a kwanakin baya ma EFCC ta kama wasu ƴan TikTok da suka haɗar da Al’amin G-Fresh da Ashir Idris kan irin wannan zargin.

Cikakken Bayani na nan tafe….

Domin samun sauran shirye-shiryen Alfijir labarai/Alfijir news ku shiga nan  👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/KoLt2IMlnQfJPP6zNrcNKD

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *