Babban Bankin Ya Fitar Da Jerin Sunayen Bankunan Ajiya Masu Lasisi A Kasar

FB IMG 1709064507855

Babban Bankin Najeriya (CBN) ya fitar da jerin sunayen bankunan ajiya masu lasisi dake gudanar da harkokinsu a Nigeria.

Alfijir Labarai ta rawaito Domin kara fayyace yadda harkar banki take a Najeriya, CBN ya wallafa jerin sunayen bankunan ne a shafinsa na yanar gizo a jiya Talata.

Bankunan dake da sahalewar gudanar da hada-hadar kasa da kasa sun hadar da

Access

Fidelity

Fcmb

First Bank

Guaranty Trust

Uba

Zenith.

Su kuwa bankunan kasuwancin dake da sahalewar gudanar da harkokinsu a iya cikin Najeriya sun hadar da

Citi Bank

Eco Bank

Heritage Bank

Globus Bank

Keystone

Polaris

Stanbic

Ibtc

Standard Chartered

Sterling

Titan Trust

Union

Unity

Wema

Premium Trust

Optimus Bank.

Bankunan kasuwancin dake da lasisin gudanar da harkokinsu a iya wani yanki sune:

Providus

Parallex

Suntrust

Signature bank.

Su kuwa bankunan da ba ruwansu da kudin ruwa dake da sahalewar gudanar da hada-hadarsu a Najeriya sun hada da:-

Jaiz Bank

Taj Bank

Lotus

Alternative Bank.

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇

https://chat.whatsapp.com/IUuk7jeH4yvAkwOmbOCSfl

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *