Babu wanda zai iya guduwa da kudinmu – Shugaban NIRSAL MFB

 Sama da ‘yan Najeriya miliyan 7 ne ke kan layi don neman lamuni na COVID-19 A Dandalin Mu.

Best Seller Channel 

Best Seller Channel 

 Shugaban NIRSAL MFB A yayin da ya rage watanni hudu da kare wa’adin da aka dauka na dakile cutar COVID-19 ga wadanda suka karbi lamuni, Manajan Daraktan Bankin MicroFinance na NIRSAL, Alh. Abubakar Kure. ya bukaci duk wadanda suka ci gajiyar tallafin da su nade hannayensu domin biyan bashin. 

Jaridar Vanguard ra rawaito dara tan na cewa, ba za a bar kowa ya gudu da kudaden da aka ba su ba, saboda an samar da hanyar da za ta hana ruwa gudu. 

Best Seller Channel 

 Ba ’yan Najeriya ne kawai ke da masaniyar ayyukan Bankin MicroFinance na NIRSAL. 

Ya Kara da cewa, duk da haka, na yi imanin cewa ayyukanmu sanannu  ne ga jama’a. 

Inda muke son ku taimaka mana shi ne a fannin yakin da muke yi da masu zamba. 

Akwai da yawa daga cikin jama’a da ke zamba cikin al’umma da ba su ji ba su gani, masu buri ko neman kayan aikin NIRSAL MFB. 

Akwai mutane da yawa musamman saboda karancin kayan aiki, don haka sai ka ga bacin rai a cikin hakan wasu kuma suna cin moriyar.

Duk da haka, na yi imanin cewa ayyukanmu sanannu ne ga jama’a, don muke son ku taimaka mana shi ne a fannin yakin da muke yi da masu zamba. 

Best Seller Channel 

Akwai da yawa daga cikin jama’a da ke zamba cikin al’umma da ba su ji ba gani, masu buri ko neman kayan aikin NIRSAL MFB. 

Akwai mutane da yawa musamman saboda karancin kayan aiki, don haka sai ka ga bacin rai a cikin hakan wasu kuma suna cin moriyarsu.

Slide Up
x