Aig-Imoukhuede Ya Dawo A Matsayin Shugaban Kamfanin Access Holdings Bayan Shekaru Goma da ajiye Mukamin
Kamfanin Access Holdings Plc (The Holdco) ya sanar da cewa Aigboje Aig-Imoukhuede zai dawo a matsayin Shugaban kamfanin da ba na zartarwa ba.
An yanke wannan shawarar ne biyo bayan rasuwar tsohon shugaban Bankin, Herbert Wigwe.
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇
https://chat.whatsapp.com/CJ2q8cmhhOxFY6OEgwV5vk