Best Medix Ya Fara Siyar Da Magunguna Akan Sari Da Siyan Ɗai Ɗai

Best Medix Muna maraba da Costomominmu masu zuwa domin Cinikaya da mu.

Shugaban rumbun saida magungunan Auwal M Lawal ne ya bayyana haka a wata sanarwa ta manema labarai inda yace suna bawa Costomomin ingattatun kayan masarufi da magunguna.

Yace a rumbun suna siyar da kayan abinci, Kayan fulawa na soye soye, Lemuka, Kayan kwalliya da dai sauran su.

Bugu da Kari ana siyar da magunguna na Cututtuka da dama kamar su Hawan jini, ciwon siga, Sanyi da dai sauran su.

Sai Kuma maganin gyaran jiki na mata da maza, Dietry Supplements na masu ciwon siga, immune support supplements (Maganin kara lafiyar garkuwar jikin dan Adam),

Auwal M Lawal ya Kara da cewa har maganin kara kiba da rage kiba da dai sauran da Kuma bada shawara ga mara lafiya, sannan yace suna maraba da masu siyan dai dai koh sari.

Ya Kara da cewa suna tura maganin mu ga Customomin mu a duk inda suke a fadin Nigeria costomomin su da ke Kano a kyauta ake kai musu.

Sannan rumbun Yana aiki awa Ashiriin da Hudu 24hrs a koh wace rana.

Adireshi:Gadon Kaya kafin a karasa shatale talen Tal’udu.

Ko a kira su ta wannan lambar ko chat a Whatsapp

07080110609

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu aFacebook. Alfijr Labarai YouTube. Best Seller ChannelTwitter. @MusabestsellerInstagram. @musa_bestsellerKo a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇https://chat.whatsapp.com/GdLiqZyHuSz5NhjdGoGRGZ

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *