Hukumar Tace Fina-Finai Dab’i ta jahar Kano zata saka kafar wando daya da masu ywa Baburan Adaidaita Sahu zanen Kwarangwal Da kalaman Rashin Da a. …
Category: Adaidaita Sahu
Wannan matashi dan Adaidaita sahu ya kara fito da darajar musulmai a idon duniya: Alfijir labarai ta rawaito wani dan jihar Katsina dake tuka babur …
Sakamakon halayyar kirki da karramawa da martaba malam Bahaushe a idon duniya, Masarautar taga dacewar karrama Auwalu mai Adaidaita daya tsinci kudi Milyan 15, tare …
Alfijr ta rawaito Hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta Kano KAROTA ta sami nasarar kama masu laifi 3,245 daga watan Janairu zuwa Disambar 2022. …
Alfijr ta rawaito Gwamnatin jihar Kano ta janye dokar da ta hana ƴan adaidaita-sahu bin wasu manyan tituna cikin kwaryar Kano. Shugaban Hukumar kula Da …
Alfijr ta rawaito Gwamnatin jihar Kano ƙarƙashin gwamna Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ta haramta wa direbobin baburan Adaidaita Sahu bin manyan Titinan jihar. Hakan na …