Baku Makara Ba, Domin Mayar Da Mafarkinku Zamowa Gaskiya A Makarantar MDEE FASHION

Alfijr ta rawaito shugabar kamfanin MDEE FASHION SCHOOL Hajiya Maimuna Danlami ta bayyana cewar babban burinta ta ga dukkanin matan Kasar nan sun dogara da kansu wajen koyan sana oi musamman irin tasu ta dinki

Alfijr Labarai

Maimuna ta bayyana hakan ne a wata tattaunawa da tayi da jaridar Alfijr Labarai a safiyar Alhamis kan irin tanadin da ta yiwa al’umma wajen koyon dinkunan zamani na yan kwalisa, kuma cikin sauki a gajeran lokuta.

Ta kara da cewar “kun shirya don mayar da mafarkinku da salonku da sha’awarku tare da burinku zamowa gaskiya?

Don haka mafarki, buri, sha’awa, yunkuri basa zama gaskiya ta hanyar sihiri ko kulunboto, sai kin tashi tukuru da jajircewa domin cimma burinku.

Alfijr Labarai

Don haka nake sanar da yan uwa musamman mata da su garzayo zuwa ƙwararriyar makarantar nan wato @MDEE FASHION SCHOOL da ke kano @Zahman House dake Kan titin Gwarzo Road Daura da Jujun Labu Store Kano.

Don nemawa matarka gurbi ko yayanka ko yan uwanka ko kuma masu hannu da shuni kan iya daukar nauyin kungiyoyin al’umma don horar da su, za a iya tuntubar wannan lambar ko adireshin yanar Gizo.

+2348099451150
+2348093045243
+2348032450638

Insgtrm: mdeetailoring
Website: www.mdee.com.ng
Facebook: MDee Tailoring & Fashion Design.

Alfijr Labarai

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

Facebook. Best seller Channel
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller

Slide Up
x

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *