Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Category: Badakala

FB IMG 1756715772319
Badakala, Labarai

Har Kura Ce Zata Cewa Kare Maye: Tsoma Bakin Ganduje A Sabgar Yaki Da Cin Hanci Da Rashawa

Posted onSeptember 1, 2025September 1, 2025

…Abin Mamaki Ko Abin Ban Haushi? Daga Barr. Badamasi Suleiman Gandu Kan muhawarar dake cigaba da yamutsa hazo a siyasar Kano dangane da zargin cin …

FB IMG 1705511899853
Badakala, Labarai

Tirka-Tirka! Jirgi ya yi saukar gaggawa bayan da fasinja ya gartsa wa ma’aikaciya cizo

Posted onJanuary 17, 2024January 17, 2024

Wani jirgin sama da ke kan hanyarsa ta zuwa Amurka, ANA, dole ya sauya akala ya koma Tokyo, bayan wani fasinja da ya bugu mai …

Badakala, Labarai

Ba’a Taba Barayin Gwamnati Ba Kamar Na Mulkin Buhari-Bishop

Posted onJuly 10, 2023July 11, 2023

Bishop na darikar Katolika dake Sokoto, Matthew Kukah, ya ce Najeriya ta fuskanci matsalar cin hanci da rashawa a gwamnatin da ta gabata karkashin jagorancin …

Badakala, Labarai

Gwamnatin Kano Ta Damƙe Tsohon Kwamishinan Ayyuka Na Kano Kan Zargin Badaƙalar Biliyan Ɗaya

Posted onJuly 4, 2023July 4, 2023

Gwamnatin kano ta cafke tsohon kwamishinan ayyuka na gwamnatin Abdullahi Umar Ganduje, Engr Idris Wada Saleh, da karin wasu mutane biyar. Alfijir Labarai ta rawaito …

Badakala, Labarai

Rana Dubu: An Kama Ma’aikatan Majalisa Da Satar Kayan A Majalisar Tarayya

Posted onJune 11, 2023June 11, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito Jami’an tsaro da ke aiki a harabar majalisar tarayya da ke Abuja sun cafke wasu hadiman ‘yan majalisa da ma’aikatan majalisar …

Badakala, Labarai

Zargi:Gwamnan Babban Bankin Najeriya Ya Kwashe Tiriliyan 80

Posted onDecember 11, 2022December 11, 2022

Alfijr ta rawaito Honarabul Muhammad Gudaji Kazaure wanda shine sakataren kwamitin na musamman da shugaba Buhari ya nada ya bayyana cewa wasu hukumomi da abin …

Badakala, Labarai

Kotu Ta Daure Farfesa Magaji Garba Shekaru 35, A Gidan Gyaran Hali Da Tarbiyya

Posted onDecember 1, 2022

Alfijr ta rawaito Wata babbar kotu da ke zamanta a Garki da ke Abuja ta yanke hukuncin daurin shekaru 35 a gidan yari ga Tsohon …

Badakala, Labarai

Ana Zargin Wani Malami Da Sace Gonaki A Tudun Wada

Posted onNovember 26, 2022

Alfijr ta rawaito al’ummar Garin Nata’ala da ke cikin karamar Hukumar Tudun Wada sun zargi Wani Mai suna Malam Isyaku da Abdullahi Dan Chabe da …

Badakala, Labarai

Majalisar Dattijai Ta Yi Watsi Da Zargin Badakala A NDDC

Posted onNovember 25, 2022November 25, 2022

Alfijr ta rawaito Kwamitin Da’a Da Gata Na Majalisar Dattijai na binciken zarge-zargen cin hanci da rashawa a Hukumar Raya Neja Delta (NDDC). Shugaban kwamitin …

Badakala, Labarai

Kotu Ta Yanke wa Shugaban Hukumar EFCC Bawa, Hukunci Bisa Laifin Kin Bin Umarnin Kotu

Posted onNovember 8, 2022

Alfijr ta rawaito Wata Babbar Kotun Tarayya da ke Maitama ta samu Shugaban Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (EFCC) Abdulrasheed Bawa …

Badakala, Labarai

Hukumar Shige Da Fice Ta Najeriya Ta Kori Ma’aikata 8, Ta Kuma Dakatar Da Mutane 18

Posted onNovember 5, 2022

Alfijr ta rawaito hukumar Kula da Shige da Fice ta Kasa (NIS) ta ce ta kori ma’aikatanta takwas daga aikin, yayin da wasu goma sha …

Badakala, Labarai

Badakala! An Tumbuke Kwamishinan Ƴan Sandan Kano , An Maye Gurbinsa Da Sabo

Posted onNovember 5, 2022November 5, 2022

Alfijr ta rawaito Babban Sufeto Janar na ‘yan sandan Najeriya, Alkali Usman, ya mayar da kwamishinan ‘yan sandan jihar Kano Abubakar Lawal zuwa jihar Ebonyi, …

Badakala, Labarai

Hukumar shari’a Ta Kori Wasu Alkalai Biyu Daga Bakin Aikinsu Bisa Zargin Aikata Badakala

Posted onOctober 19, 2022October 19, 2022

Alfijr ta rawaito babban Sakatare na hukumar shari’a ta jihar Lagos Olubukola Salami, a wata sanarwa da ya fitar, ya ce kawo karshen nade-naden da …

© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab