
Ganduje ya kuma shawarci dan takarar PDP a zaben, Atiku Abubakar da takwaransa na LP, Peter Obi, da su yi hakuri su jira sai 2031, …
Ganduje ya kuma shawarci dan takarar PDP a zaben, Atiku Abubakar da takwaransa na LP, Peter Obi, da su yi hakuri su jira sai 2031, …
Shugaban jam’iyyar APC na kasa a Najeriya, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya karbi dan takarar gwamna na jam’iyyar adawa ta NNPP a jihar Bauchi a …
Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya mayar da martani kan nasarar da jam’iyyarsu ta samu a kotun sauraron kararrakin zaben gwamna …
Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje, ya yiwa tsohon gwamnan jihar Kano Sanata Rabi’u Kwankwaso ba’a kan rashin nada shi minista. Alfijir Labarai …
Lokacin da aka bayyana sunanta, mutane sun yi ta ce-ce-ku-ce a kafafen yada labarai, ka san kuma wadannan kafafen na da tasiri sosai. Shugaban jam’iyyar …
Daga Aminu Bala Madobi Da akwai alamu masu karfi dake cewa tsohon gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje, da wasu jiga-jigan jam’iyyar APC mai mulki su …
An zargi tsohon kwamishinan da karkatar da Naira biliyan daya da aka ware domin gyaran wasu hanyoyi a Kano. Alfijir Labarai ta rawaito wata babbar …
Wata kungiya Mai rajin yaki da cin hanci da rashawa a Najeriya Mai suna Movement Against Corruption in Nigeria (MACIN) ta yi kira ga ‘yan …
Tsohon gwamna Ganduje ta bakin Kwamishinansa na harkokin raya karkara da ci gaban al’umma, Alhaji Musa Iliyasu Kwankwaso ya mayar da martani dangane da wannan …
Hukumar karbar korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano, PCACC, ta kaddamar da fara bincike a hukumance kan tsohon gwamnan jihar, …