Kuna da sha’awar tsayawa da kafarku ne, wajen koyan sana’ar dinki? Ko kuma da sha’awar kara samun dabarun dinkunan zamani? Makarantar MDEE Fashion School masu …
Category: Kasuwanci
Kungiyar kwarararun Akantoci ta kasa reshen jahar kano ta yi alwashin ba da gagarumar gudummawa wajen magance matsalolin harkokin kasuwanci. Alfijir labarai ta ruwaito sabon …
Gwamnan CBN Cardoso, Tare da Mataimakin Gwamna CBN kan manufofin tattalin arziki, Muhammad Sani Abdullahi Dattijo, Sun jagoranci wani taro da masu zuba hannun jari …
Daga Aminu Bala Madobi Hukumar da ke Kare Muradan Masu Saye ta Najeriya FCCPC ta sake buɗe katafaren kantin Sahad Stores, bayan rufe shi a …
Shoprite, daya daga cikin manyan kantunan a Najeriya zai rufe reshensa dake jihar Kano, wanda ke a shahararren kantin sayar da kayayyaki na Ado Bayero …
Kamfanin MoreMonee ya shirya bada kyautar POS ga agent agent da kuma yan kasuwa tare da kamfanoni domin ci gaban kasuwancinsu. Haka kuma MoreMonee zai …
Kamfanin POS Na MoreMonee ya shirya bada damar daukar ma aikata a bangaren DSA wato Direct sales assistance Da kuma Aggregator ga duk matasan jihar …
Yanzu haka kamfanin ya yanzu daram a jihar Kano da jihohin arewa domin sadar da mutane ingantaccen network ga saukin caji. Alfijir Labarai ta rawaito …
Hukumar kula da harkokin kasuwanci ta ce za ta rufe kamfanoni 100,000 da suka gaza gabatar da kudaden shiga na shekara. Alfijir Labarai ta rawaito …
Alfijr ta rawaito Hukumar Securities and Exchange Commission, SEC, ta sanya jerin sunayen rukunonin kasuwanci na yanar gizo guda shida a cikin sabon farmakin da …
Hukumar Kididdiga ta kasa (NBS) ta ce jimillar kasuwancin Najeriya ya kai Naira biliyan 12,841.54, a rubu i na biyu na shekarar 2022. Alfijr Labarai …