Kuna da sha’awar tsayawa da kafarku ne, wajen koyan sana’ar dinki? Ko kuma da sha’awar kara samun dabarun dinkunan zamani?
Makarantar MDEE Fashion School masu koyar da sana’ar dinki ta shirya tsaf domin diban sabbin dalibai masu sha’awar koyan dinkuna na zamani cikin kankanin lokaci.
Makarantar MDEE Fashion makaranta ce da ta shafe shekaru tana horar da mata da maza dunkunan zamani cikin kankanin lokaci.
Hajiya Maimuna Danlami Alhassan shugabar makarantar ta ce a sanar muku cewar, Makarantar ta fara diban sabbin dalibai ga masu sha’awar Register
Marantar tana nan a janbulo 2nd Gate Zahman house kano kantiti gwarzo Road
Ga masu sha’awar shiga suna iya ziyartar makarantar a adireshinsu ko a kira ta wadannan lambobin.
08032450638 ko 08099451150
Kar ku sake a barku a baya, domin farashin nasu daidai yake da aljihunku
kalli yadda tsarin makarantar yake👇
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇
https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj