Daga Aminu Bala Madobi An gargadi masu rike da mukaman siyasa a jihar Kaduna da su guji wallafa sakonnin da ba su dace ba a …
Category: Katsina
Wasu ‘yan bindiga dauke da muggan makamai sun kai farmaki garin Dan-Ali da ke karamar hukumar Danmusa a jihar Katsina, inda suka dakile sallar Juma’a …
Shugaban jam’iyyar PDP Dan Jume Abdussalam kumare ya samu Takardar dakatarwar gada Chairman Na Mazabar Tsauri A Dandume tare Da Sanya Hannun Shugabanin Jam’iyyar PDP …
Allah ya yiwa Hajiya Dada Yar’Adua rasuwa a yau Litinin. Hajiya Dada Yar’adua Uwar Shugaban Kasa Da Mataimakin Shugaban Kasa, Kuma Kakar Minista Da Matan …
In the early hours of Monday, a fire reportedly broke out at the Katsina State Government House, causing concern among residents and officials. The incident …
Ruwan sama kamar da bakin ƙwarya da aka kwashe kwanaki uku ana yi ba tare da jinkiri ba ya yi tafka ɓarna a ƙauyen Natsinta …
Daga Aminu Bala Madobi Tuni Gwamnan Dikko Radda ya aike da takardan tuhuma zuwa ga Mai Martaba Sarkin Katsina Abdulmumini Kabir Usman Alfijir labarai ta …
Ana tsaka da sallar tarawi a yau asabar yan bindiga sun shiga garin Mairua sun kashe babban mutum mai suna Alh Lado Mairua da wani …
Uwargidan gwamnan jihar Katsina, Zulaihat Radda, ta ce ta tsara hanyoyin da za ta bi domin bada tallafin karatu a kasashen waje ga dalibai 50 …
Ƙungiyar Izala ta ƙasa, JIBWIS ta karrama wani matashin ɗan agaji da ya tsinci kuɗi sama da naira miliyan 100, sannan ya mayar da su. …
Aƙalla mata 35 masu satar mutane suka tafi da su a lokacin da suke komawa gida daga wajen biki, a arewa maso yammacin Nijeriya, kamar …
Kotu ta tasa ƙeyar shugaban ƙaramar hukumar Ɓatagarawa kan zargin kisan kai Alfijir labarai ta rawaito Kotun majistare da ke zamanta a Katsina ta tasa …
Rundunar ƴansanda a jihar Katsina ta ce an kama ƴan luwadi da masu fyaɗe 369 a 2023 da muka yi bankwana da ita. Alfijir labarai …
Wasu barayi sun kai farmaki wata makabarta sun kuma sace kofar makabarta a jihar Katsina” Alfijir labarai ta rawaito wasu jama a da suka je …
Gwamna Raɗɗa ya umarci a binciki Malamin da yayi lalata da ɗalibarsa a Dandume Alfijir labarai ta rawaito gwamnatin jihar Katsina ta bada umarnin yin …
Kotun daukaka kara ta tabbatar da korar Aminu Chindo, ta tare da umurta INEC ta ba Sani Dallami na jam’iyyar APC shedar lashe zaben dan …
Hakimin Kuraye da ke karamar hukumar Charanchi a Jihar Katsina, Alhaji Abubakar Abdullahi Ahmadu, ya mayar da martani kan zargin da masarautar Katsina ta yi …
Kan haka ne na amince da a dauki karin malaman makaranta aikin dindindin Alfijir Labarai ta rawaito Gwamnan jihar Katsina Malam Dikko Umaru Radda ya …
Gwamnatin jihar Katsina ta haramta amfani da baburan hawa dana kasuwanci da dare a fadin kananan hukumomi 19 na jihar a wani mataki na inganta …
Gwamnan jihar Katsina Dikko Radda ya amince da fitar da zunzurutun kudi har kusan naira biliyan takwas da za a yi amfani da su don …