Tawagar Zone A na Operation Whirlwind Task Force, na Hukumar kwastam ta Najeriya, sun yi nasarar kwace fiye da lita 26,792 na Premium Motor Spirit …
Category: Lagos
Tawagar Rasha ma ta ziyarci Nijar a watan Disambar da ya gabata. Alfijir labarai ta rawaito Shugaban mulkin sojan Nijar Janar Abdourahamane Tchiani ya tattauna …
Suna ihu da harshen Yarbanci, “Ebi npa wa oo” ma’ana- muna jin yunwa. Alfijir labarai ta rawaito ranar Juma’a ne mazauna tsibirin Legas da ’yan …
Gwamnan jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu ya amince da biyan albashin ma’aikata da kashi 50 na albashi a matsayin alawus na watan Disamba ga daukacin ma’aikatan …
Hakan na zuwa ne a matsayin taimakon sauraren radadin cirewar tallafin Man Fetur, Alfijir Labarai ta rawaito babban asibitocin Jihar Legas da Cibiyoyin Kiwon Lafiya …
A Ikeja, babban birnin jihar Legas, wani jirgi mai saukar ungulu da har yanzu ba a tantance shi ya fada kan wani gini. Jirgin ya …
Alfijir Labarai ta rawaito gwamnatin jihar Legas ta fara shirin kawar da wasu gine-ginen da ke cikin mawuyacin hali a kasuwar Alaba da ke karamar …
Alfijr ta rawaito Gwamnatin Jihar Lagos ta sayo sabbin motoci masu amfani da lantarki don yin aiki da su a matsayin motocin haya. Gwamnan Jihar, …
Alfijr ta rawaito Hukumar kula da filayen jiragen sama ta Najeriya (FAAN) ta ce an rufe titin jirgin da ke filin jirgin saman Murtala Muhammed …
Alfijr ta rawaito Gwamnatin jihar Lagos ta kira ga shugaban makarantar Eletu-Odibo Junior High School, Abule-Oja, Yaba, Mrs Christiana Sofuye da sauran ma’aikatanta bisa karya …