Sama da mayaƙa 400 da suke addabar yankunan arewacin jamhuriyar Nijar ne suka miƙa wuya a birnin Agadez, kamar yadda kamfanin dillancin labarai na ƙasar, …
Category: NIJAR
A harin na farko da aka kai a yammacin yankin Tillaberi a ranar Lahadin da ta gabata, ‘yan ta’addar da suka kai ɗaruruwa sun kashe …
Wasu ‘yan tsirarun jami’an sojin da aka dorawa alhakin tsare ofishin jakadancin Amurka ne kawai suka rage, a cewar mai magana da yawun Pentagon Sabrina …
Daga cikin wadanda aka kama har da ‘yan kasashen Aljeriya da Chadi da Somaliya. Alfijir Labarai ta rawaito hukumomi a Jamhuriyar Nijar sun kama akalla …
Wata sabuwar ƙungiyar ‘yan tawaye, mai suna, Mouvement Patriotique du Niger, MPN, ta ɓulla a yankin arewacin Jamhuriyar Nijar. Alfijir labarai ta ruwaito kungiyar tawayen …
Gwamnatin sojin Nijar ta sanar da rage farashin man fetur a fadin ƙasar. Alfijir labarai ta ruwaito Gwamnatin ta rage farashin fetur ne ƙasa daga …
Tawagar Rasha ma ta ziyarci Nijar a watan Disambar da ya gabata. Alfijir labarai ta rawaito Shugaban mulkin sojan Nijar Janar Abdourahamane Tchiani ya tattauna …
Nijar ta bayyana aniyarta na karfafa cinikayya da kasashe makwabtanta irin su Aljeriya da Libiya, ta yadda za ta yi amfani da tashoshin jiragen ruwan …
A birnin Yamai, babbar ma’aikatar ’yan sanda DPJ ta bankado wasu gaggan gungun barayi guda hudu da suka yi karin suna wajen fashi da makami, …
Jagoran sojojin da suka hambarar da gwamnatin dimokradiyya a Jamhuriyar Nijar, Janar Abdourahamane Tchiani ya ce akwai dalilan da suka sanya su ƙin sakin hamɓararren …
Minisitan ya kuma kore zargin da wasu ke yi cewa wasu kasashe ne ke fadawa Najeriya abin da za ta yi kan lamarin na Nijar. …
Tuni dama suka kirkiri wata kungiya mai suna Alliance of Sahel States da zummar karfafa tsaro da bunkasa tattalin arziki a tsakaninsu. Alfijir labarai ta …
Lauyoyin hamɓararren shugaban Jamhuriyar Nijar, Mohammed Bazoum sun buƙaci kotun Ecowas da ta umurci a mayar da shi kan mulki kasancewar hamɓarar da shi da …
Gwamnatin mulkin sojin Nijar ta sanar da daƙile wani yunƙurin hamɓararren Shugaban ƙasar Mohamed Bazoum na tserewa tare da iyalinsa. Alfijir Labarai ta rawaito mai …
Shugaban Faransa Emmanuel Macron ya ce zai kwashe dakarun kasar daga Nijar nan da karshen shekarar da muke ciki. Jakadan Faransa a Jamhuriyar Nijar ya …
Shugaban Faransa Emmanuel Macron ya ce kasarsa za ta janye jakadanta sannan ta kwashe dakarunta daga Jamhuriyar Nijar nan da watanni kadan masu zuwa, bayan …
A lokacin da kasashen duniya suke halartar babban zaman taron MDD karo na 78 a birnin New-York na Amurka, kasar Nijar da ke halartar taron …
Har yanzu ina cikin damuwa kan rikicin da kasata Nijar ke ciki, ina kara jaddada cewa tattaunawa kadai za ta bude hanyar mayar da dimokuradiyya …
Macron ya shaida wa manema labarai a ranar Juma’a cewa jakadan kasar a yanzu yana dogara ne a kan “abin da sojojin suke ba shi.” …
Burkina Faso ta sha alwashin kare Nijar daga katsalandan na kasashen waje. Alfijir Labarai ta rawaito Burkina Faso ta aika wa Nijar manyan motoci 265 …