Bankunan Nijeriya da kuma cibiyar rangwamen gidaje sun karbo bashin Naira tiriliyan uku daga babban bankin Nijeriya ta hanyar bada lamuni a cikin mako guda, …
Category: Tattalin Arziki
Alfijr ta rawaito Hukumar da ke yaki da cin hanci a Nijeriya ICPC za ta fara bin diddigin wasu ayyuka 712 na ‘yan majalisun tarayya …
Alfijr ta rawaito karon farko cikin shekaru 17, tsadar farashin kayayyakin masarufi ta karu da kashi 20.5 a Najeriya a cikin watan Agusta da ya …