Sarkin Musulmin Najeriya Ya Sake Magantuwa Akan Matsalar Tsaro A Arewacin Kasar

FB IMG 1719254244479

Mai alfarma Sarkin Musulmi, Sa’ad Abubakar III, ya jaddada cewa matsalar rashin tsaro da ta dade a yankin Arewa ya zama dole a yi nazari sosai tare da magance matsalolin da ke haifar da matsalar.

Alfijir labarai ta ruwaito Sarkin Musulmi ya bayyana haka ne a yayin taron kwanaki biyu da aka yi a kan zaman lafiya da tsaro a yankin Arewa maso Yamma.

Ya ce, “Mun yi taruka da yawa kan wannan matsala, dole ne mu samar da hanyoyin magance su.

“Mun hadu da Kungiyar Gwamnonin Arewa sau hudu zuwa biyar akan wannan batu. Dole ne mu Gaya wa kanmu gaskiya game da abin da ya kamata mu yi don kalubalantar wadannan ‘yan fashi.”

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇

https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *