Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Category: Tsaro

Labarai, Tsaro

Ƴan Sanda Sun Cafke Mutum 6 Kan Cin Fuskar Sarkin Kano

Posted onAugust 14, 2023August 14, 2023

Rundunar ‘yan sandan Jihar Kano ta cafke wasu mutum shida da ake zargi da cin fuskar Sarkin Kano, Aminu Ado Bayero. Alfijir Labarai ta rawaito …

Labarai, Tsaro

Tinubu Ya Sha Alwashin Kawar Da Duk Wani Kalubalen Tsaro A Kasar Cikin Kankanin Lokaci

Posted onJuly 7, 2023July 7, 2023

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi alkawarin dakile barazanar tsaron kasa cikin kankanin lokaci, inda ya bukaci dakarun soji da sauran hukumomin tsaro da su …

Labarai, Tsaro

CP Kano Ya Bayyana Sunayen Wasu Ƴan Daba Da Suke Nema Ruwa A Jallo

Posted onJuly 6, 2023July 6, 2023

Rundunar ‘Yan Sandan Jahar Kano ta bayyana sunayen wasu Matasa da su gaggauta Kai kansu Shalkwatar Rundunar domin tattaunawa, ko kuma ta sanya kafar wando …

Labarai, Tsaro

Yadda Wani Jami’in Tsaro Ya Rasa Hannunsa A Kano

Posted onJuly 5, 2023July 5, 2023

“Ban yi nadaman rasa hannuna ɗaya ba saboda haka Allah ya ƙaddara min ranar, kuma a yau al’ummata na karrama ni.”.” Alfijir Labarai ta rawaito …

Labarai, Tsaro

Shugaban Ƴan Sandan Najeriya Ya Tura CPs Guda 35, Sabbin Gurare

Posted onJuly 4, 2023July 4, 2023

Shugaban ‘yan sandan ya bukaci kwamishinonin da su inganta aikin ‘yan sanda karkashin leken asiri, dabarun yaki da miyagun laifuka, da tsare-tsare tsakanin al’umma. Alfijir …

Labarai, Tsaro

NNPC Ta Kama Jirgin Ruwa Makare Da Ganga 700 Na Ɗanyen Mai Tare Da Mutane 6

Posted onMay 14, 2023May 14, 2023

Alfijr ta rawaito Kamfanin mai na Najeriya NNPC, ya ce ya kama wani jirgin ruwa dauke da ganga 700 na haramtacciyar man fetur a Opete, …

Lafiya, Tsaro

Dubun Wata Mata Da Tayi Garkuwa Da ƴarta, Ɗayar Kuma Da Ɗan Ɗan’uwanta A Kano Ta Cika

Posted onMay 12, 2023May 13, 2023

Alfijr ta rawaito ƴan sanda sun kama wasu mata biyu, Rahma Sulaiman, yar shekara 25 da kuma Zainab Rabi’u ƴar shekara 45 a jihar Kano. …

Labarai, Tsaro

Sojoji Sun Kashe Ƴan Ta’adda 63, Sun Kuɓutar Da Mutane 150 Da Tarin Makamai

Posted onApril 20, 2023April 20, 2023

Alfijr ta rawaito Sojojin sun kwato danyen man fetur da iskar gas na mota da suka sata na Naira miliyan dari biyu da hamsin da …

Labarai, Tsaro

Wasu Jami’an Tsaro Suka Hallaka Mai Jego Da Jaririyarta

Posted onApril 19, 2023April 19, 2023

Alfijr ta rawaito rundunar ƴan sanda sun tabbatar da cewar jami’an tsaron Civil Defence sun harbe wata mai msta da jaririyarta yar kimanin wata takwas …

Labarai, Tsaro

An Kori Ƴan Sandan Da Suka Yi Harbi Yayin Rakiyar Mawaƙi A Kano

Posted onApril 13, 2023April 13, 2023

Alfijr ta rawaito jami’an ƴan sanda ukun wadanda ke tare da Rarara mawaki a Kano, kuma sun yi ta harbin iska daga bindigu na hukuma, …

Labarai, Tsaro

An Kama Ɗan Takarar Shugaban Kasa Peter Obi A London

Posted onApril 12, 2023April 12, 2023

Alfijr ta rawaito an tsare dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour Party (LP), Mista Peter Obi a Landan, kasar Birtaniya inda ya je bikin Easter, kakakin …

Labarai, Tsaro

An Cafke Wasu Ƴan Sanda Biyar Kan Zargin Kashe Wani Dan Kasuwa

Posted onApril 11, 2023April 11, 2023

Alfijr ta rawaito Rundunar ‘yansandan Jihar Filato ta tabbatar da cafke wasu ‘yan sanda biyar da ake zargi da harbe wani dan kasuwa mai suna …

Labarai, Tsaro

An Kama Ƴan Sandan Da Ke Baiwa Mawaƙi Rarara Kariya

Posted onApril 9, 2023April 9, 2023

Alfijr ta rawaito Rundunar ‘yan sandan Nijeriya ta tabbatar da cewa an kama wasu ‘yan sanda da ke ba shahararren mawakin nan na Kano Dauda …

Labarai, Tsaro

Ƴan Sanda Sun Kama Mutum 2 Kan Zargin Kashe Wata Da Ciki A Kano

Posted onApril 5, 2023April 5, 2023

Alfijr ta rawaito Rundunar ƴan sanda a jihar Kano ta tabbatar da gano gawar wata matashiya ƴar shekara 20 ɗauke da juna biyu kwance a …

Labarai, Tsaro

An Tsinci Gawar Dan Sanda A Abuja

Posted onMarch 28, 2023March 28, 2023

Alfijr ta rawaito An tsinci gawar wani mataimakin Sufetan ‘yan sanda (ASP), Salisu Garba Zuba a gidansa da ke Zuba Karamar Hukumar Gwagwalada ta babban …

Labarai, Tsaro

Yadda Jami’an Tsaro Suka Yiwa Hedkwatar INEC Ta Kano Kawanya

Posted onMarch 19, 2023

Alfijr ta rawaito Jami’an tsaro sun yi wa hedkwatar Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) da ke Jihar Kano Hajj camp kawanya da da motocin silke …

Labarai, Tsaro

Sufeto-Janar Na Ƴan Sanda Ya Aiko Jirgi Mai Saukar Ungulu Kano

Posted onMarch 17, 2023

Alfijr ta rawaito Rundunar ‘yan sandan jihar Kano karkashin jagorancin kwamishinan ‘yan sanda na zaben gwamna da na jihar a shekarar 2023, CP Mohammed Usaini …

Labarai, Tsaro

Ƴan sanda Sun Kama Mataimakin Shugaban Jam’iyyar APC Kwanaki 2 Kafin Zaɓen Gwamna

Posted onMarch 16, 2023

Alfijr ta rawaito Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta kama mataimakin shugaban jam’iyyar APC na jihar Edo Jarret Tenebe bisa umarnin mataimakin gwamnan jihar Edo. Hon …

Labarai, Tsaro

An kawo Kimanin Ƴan Sanda Dubu 18,748 Don Zaben Gwamna A Kano

Posted onMarch 14, 2023

Alfijr ta rawaito Rundunar ƴan sandan  jihar Kano ta ce kimanin jami’an tsaro dubu 18,748 ne aka baza a fadin jihar domin gudanar da zabukan …

Labarai, Tsaro

Ta Dabo: An Sake Tura Wani Sabon Kwamishinan Ƴan Sandan Kano

Posted onMarch 14, 2023

Alfijr ta rawaito Babban Sufeton ‘yan sandan Najeriya Usman Alkali, ya sake soke nadin kwamishinan ‘yan sandan Kano. A wata sigina da ta aike wa …

Posts pagination

‹ 1 2 3 4 5 … 8 ‹
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab