Da Ɗumi Ɗuminsa: Gwamnonin G5 Sun Bayyana Goyon Bayansu Ga Atiku

Alfijr ta rawaito Nyesom Wike na jihar Ribas da kuma dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP Atiku Abubakar Gwamnonin G-5 da suka fusata a karkashin jagorancin gwamnan mai arzikin man fetur na jihar Ribas Cif Barista Nyesom Ezenwo Wike sun yanke shawarar ci gaba da kasancewa tare da jam’iyyarsu ta People’s Democratic Party.

Sannan ta goyi bayan dan takararta na shugaban kasa a zaben shugaban kasa na ranar 25 ga watan Fabrairu mai zuwa.

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

Facebook. Best seller Channel
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇

https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb

One Reply to “Da Ɗumi Ɗuminsa: Gwamnonin G5 Sun Bayyana Goyon Bayansu Ga Atiku”

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *