Gwamnan Jihar Kano, Abba Yusuf ya kori Kwamishinan Kasa da Tsare-tsaren Gari, Adamu Kibiya tare da Mai bashi Shawara kan Harkokin Matasa da Wasanni, Aliyu Imam, wanda aka fi sani da Ogan Boye.
An kore sune bisa munanan kalamai da suka furta a jiya Alhamis a wajen addu’a ta musamman.
Ƙarin bayani na nan tafe…
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇
https://chat.whatsapp.com/FNim39ly65N2CzcTt8FgWb