Alfijr ta rawaito da Bankin CBN ya kara wa’adin kashe tsofaffin N200, N500 da N1000.
Gwamnan babban banki ya saduda da Kiraye-Kiraye Da matsin lamba da mafi yawan al’umma suke yi.
Za a cigaba da kashe tsofaffin kudin har zuwa ranar 10 ga watan Fubrairun 2023.
Karin Bayani na nan tafe,,,
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Facebook. Alfijr Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇
Allah yasa haka ne mafi al-heri
Gaskiya hkan ma yayi munsha wahala sosai
Discover financial and business Apps from Alfijir now